

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa








Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki. ***Keɓance-keɓancen Manhajar:*** - Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa - Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai - Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali - Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa - Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi - Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa. - Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan) - Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma - Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu. - Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba. - Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa. - Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta. - Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa Designed and developed by: https://smartech.online